LAIFINA NE 40

80 17 2
                                    

(☆^O^☆ ☆^O^☆)
       *❤️ LAIFINA NE❤️*
(☆^O^☆ ☆^O^☆)

NA
   *FRESH UⓂ️MIEY XEEY*

_Wattpad....Freshummieyxeey_

I Dedicated This Page To *MAMAN ANWAR and All the members of Toorai Novellas Lodge.....Ina jin dadin comment dinku domin shi ke bani karfin gwiwa......Love you All🤩🤩🤩*

*PAGE 4️⃣0️⃣*

Fauxeey Kuka ta farayi tana bakajin tsoron Allah ne? Idan Allah ya dauka ranka a haka fa? Mugu Azzalumi, Bobo yace duk wani abu da zaki fada bazai taba tasiri a zuciyata ba se nayi abunda naga dama, So nake inji me kke takama dashi, halan ma duk An gama cinyeki, Mugu tacemai Allah ya tsareni,

Bobo cigaba da Shafa jikinta yakeyi, Taga da gaske yake, ta fara cizonshi da yakushi, tana dukanshi, Still sam ko a jikinshi illa ma Azama da ya kara

    Cire mata kaya yai da karfin Hali, ta dakko hijib dinta ta rufe jikinta, tace Wallahi baka isa ka lalata mun rayuwa ba kayi kadan, yunkuri tayi ta tashi ya dakko Wani karfe da yake dakin

kafin ta kwalamai ya kwace, Shi kuma mugun feelings duk ya kashe mai jiki rungumota yai ta baya ta fizge tai maza ta kara rarumo wani Abun ta bugamai a ciki, nan Ya fadi, kallon shi tai gashi ya bada key ballantana ta bude ta gudu

   Zama yayi yana maida nunfashi, Tana kallonta Da azama ya tashi yaje ya kara chapketa yai mata wani rungumar da bazata iya kwatan kanta ba, Mari ya sakar mata zafafa gudu biyu seda bakinta yai jini, dambe suka fara Dan Ita sam bazata taba yarda ba sedai su mutu,

***
    Bangaren Muhseen kuwa yau kwata kwata Kasala yakeji dan haka bai fita aiki ba, Sam bejin dadin jikinshi dan haka ya kira Zainab His wifey inshaa Allah, Yace tazo gidan zasuje kasuwa, da yake duk Family ne

  Zaune Suke da Zainab suna hiran duniya, Fauxeey ce ta fadamoi a rai ko tana ina oho, Lalabo wayarshi yayi Ya kunna zai mata fatan Alheri kuma yai mata albishir za'ai aurenshi dukda batasan waye shiba,

    Messages rututu yaga suna shugomai kusan 20+

"Zainab ce tace wannan wayar fa? Budan bakinshi Yace Sirrinane

Abun yai mata zafi, Wani Sirri kuma, dama yanada wani Sirri daya wuce itane? Uhmm tace, lallonshi tai taga tunda ya fara karanta messages din, fuskar shi ta chanza

Karantawa yakeyi tun yana zaune har ya tashi ba abun dayafi dagamai da hankali se Text din karshe _Inhar kai masoyi nane na gaskiya kazo ka cece rayuwata Zai fiddamun budurcina dan Allah ina tsananin bukatar temakonka, Kuma yace zai kasheni dan Allah ka temakamun_ WHAT yace" dama Virgin ce!!

   Ai wani karfi da kuzari yaji sun tahomai lokaci daya, Wani Tsalle yayi yacewa Zainab ina zuwa, itama tashi tayi tace ikon Allah sai kace me Iska, waye wannan da zai tadawa masoyina hankali, Falon Mum dinshi ta koma tana ganinta tace" Ina Muhseen din? Tace Yace zaije ya dawone, Tace Ok

   Muhseen na fita Mota ya dauka yanda ya fita a gidan kowa sai mamaki yakeyi Direct Wajen
Amininshi ya nufa yana Office, yanda yaganshi yasan Ba lafiya, Yace please ka dauka excuse wani emergency abu ya taso za'ai kisa

Abokinshi yace Kisa tare da dafa kirji yana zare ido

AI da sauri ya dauka Excuse wajen Head din ma'aikatan gaba daya

    Muhseen yazo zaiyi Driving abokinshi yace" noo barni inyi, Yanzu ina muka nufa?

    Muhseen yace Police station

Abokinshi da sauri yake driving har suka isa police station tun kafin yai parking Muhseen ya fito, Yace we need your help an sace sister nane, kuma ta fada mana inda take, please kuzo ko nawane zamu baku koda 2Million ne, ai sunajin haka sodoji suka cika mota biyu suka biyo su Muhseen

LAIFINA NEHikayelerin yaşadığı yer. Şimdi keşfedin