uncle naseer

402 32 1
                                    

Part 15&16
08109939902... WhatsApp only...

.....da asussuba tafarka,sakamakon kiran sallar da ya shiga kunnuwanta....alwala taje ta dauro ,kana ta shimfida sallaya ta tada sallah...ta nacikin lazimi akan sallayar taji anfara knocking kofar dakin..."yes" tabada amsa atakaice....haleema ce tashigo....dakin hannunta rike da wani little boy early 3 to 4 years...

"A a kintashima ashe,da har inacewa bari inzo intada ke kiyi sallah,ashe ma kin mana wayo"...takarashe fada fuskarta filled with smile....

"Zonan kaji mahammad" najma tafada tana yafito Dan yaron dake gefen halima...." Mahammad ba gaisuwa koh baka ga antyba?"...halima tafada tana mai hararar shi....

"Good morning"

"Morning how are you doing?"
"I'm fine".....

....yawwa" inkingama kifito muyi breakfast" ....

"Ok I'm coming"

To saikin fito" tafada tanajan hannun yaron suka fita...

A gaggauce tagama abun da zatai ...tafito....tana fitowa ta hangosu akan dining zazzaune..da alama ita suke jira...

"You keep us waiting,kinsan fa yallabai yana hanya"

Murmushi kawai tai kana ta ja kujera ta zauna ....soyayyan kwai ne da ruwan tea sai soyayyan dankalin turawa...gefe kuma farfesun kayan cikin... Kofi halima taja ta tsiyaya mata..shayi ta zuba little sugar ta tura mata gabanta...

"Ihmm, please if you don't mind,nafi son shayi da zuma.."

"Ohkay " tafada tana mikewa tsaye ta hau sama ...bayan kamar  5mints saigata ta dawo...hannunta dauke da yar karamar jarka....

Tana zuwa ta kara jawo wani kofin ta zuba mata shayin..ta tsiyaya zuma..ta tura mata.....sai bread slide biyu.....

Bawani cin arziki taiwa abincin ta ture...

"What ,harme?" Halima tafada sounding suprisingly.....

"Ah ah naci ai"

"No,No kidaure,kikara ko bread dinne"....

"Zata kuma magana taishiru sakamakon hango Ismail yana sakkowa daga matattakala  .....

"Eh gatanan ta fito breakfast takeyi..." ...... Ismail yafada yana jan chair yazauna....

Halima ce ta tabosa afakaice tana nuna mai abincin da najma tabari...da ido........

"Bataci ma sosaiba,gashinan ta tashi wai , she's okayed..."

Daga can bangaren uncle naseer yacewa abdulmaleek yasa wayar a handsfree....

Yin yanda yace yay yana ajjiye wayar akan dining din....

'you ll not go anywhere unless you finished,all the breakfast...."

Uncle naseer yafada tacikin wayar ....kamar warce kwai yafashewa haka takoma sum sum ta zauna..tana zama tajiyo sa yana cewa..."be ready zanzo mutafi,yau zamu wuce, zazzau kd ,inkin gama kikira ni", yafada yana mai canceling call din batare da yajira yaji tace komaiba...... because yasan raki zata fara mai...

Haka tanaji tanagani,akasa ta cin abincin dole...tana kokarn tashi sai halima ta daga waya tace zatakira uncle naseer...ahaka har akasamu ta cinye..ranata faman kun bure kun bure.....

Halima ce ta mike ta kama hannunta ,tajata suka nufi dakin ta....shikuma abdulmaleek yamike yakoma dakinsa yadau mukullin  motarshi..  yakama hannun Muhammad da akaiwa shirin tafiya school....suka fice
Suna zuwa cikin dakin haleema tasaki hannunta...ta fada bathroom ...bayan kamar 6mnts tafito tace ..."inkingama kimin magana zanje na tattare dining..."

"Toh" kawai tace ...kana tacire hijab dinta tafada toilet.....

Bayan haleema tagama mopping din wajen da suka bata...tadawo tadawo dakin,nan ta tarar harta shirya...kaya ta dakkomata ..sannnan ta dakko mata new well ironed hijab dinta tace tashirya..tana zuwa......✍️

Vote vote vote please

UNCLE NASEER  ✅Where stories live. Discover now