CIKI DA GASKIYA......!!

12.7K 484 17
                                    

  CIKI DA GASKIYA.........!!.
          {🔪wuk'a bata hudashi!🗡}

     Bilyn Abdul Ce🤙🏻

NIKA'DAI WRITER ASSO.......😜


( بِسْمِ اللَّهِ الرَّحْمَٰنِ الرَّحِيمِ )

Da sũnan Allah, Mai rahama, Mai jin ƙai.

SADAUKARWA
        Wannan littafi sadaukarwane ga mahaifina Malam Ibraheem Musa (Na-Ali), ya Rabbi kakai Rahma, Ni'ima, gafara a kabarinsa, ya ALLAH ka ni'imta ruhinsa zuwa aljannarka, da dukkan sauran musulmai, mudaya bari ALLAH ka rayamu cikin ni'imominka da rahmarka.😭👏🏻
    Ya ALLAH ka hana mak'iya da shaid'anu samun nasarar raba kayinmu, ALLAH kabamu ikon aikata khairan akowanne lokaci😭
     I love you so much baba
    (Muna kewarka wlhy)😭😭

Na gaisheku, nagartattun dangi
      Nafisat Ibraheem Musa
      Hauwa'u Ibraheem Musa
      Musa Ibraheem Musa (Abba)
      Fateema Ibraheem Musa (ummi)
      Muh'd Atteku Ibraheem Musa
      Libabatu Ibraheem Musa
      Shu'aibu Ibraheem Musa
      Jameela Ibraheem Musa
      Muh'd shamsuddeen Ibraheem Musa
      Aisha Ibraheem Musa.

bilkeesa Ibraheem Musa😉
  Namik'o gaisuwar bangirma marayun ALLAH, ALLAH ka k'aramana soyayyar juna👏🏻😁

'yan uwana ababen alfaharina
    Yaya Abdullah  (city phone's)
  Aunty Ruk'ayyat  (Maman khausar & Raudah).
     
Ina k'aunarku sosai, fiye da tunanin mai hasashe, ALLAH ka k'ara had'e kayinmu har Abadan, ALLAH ka k'arama mahaifiyarmu lafiya da tsawon kwana.😭👏🏻

inamai farincikin sake had'uwa daku fan's, a buk na 12 dana rubuta, ALLAH yasa mu amfana da abinda zaizo.

ya ALLAH ina Neman tsari daga cecekucen social media👏🏻
     

idan kasan bazaka/bazaki iya jurewaba, karki/karka karantamin littafi, Dan sak'ona zan Isar, duk Wanda bashida hangen fahimtar sak'on, kada ya wahalar dakansa wajen bibiya, Dan banason gutsiri tsoma👉🏻🤫.
      kuma duk Wanda yacanjamin wani Abu ban yafeba🤐

CIKI DA GASKIYA......!!Where stories live. Discover now