53

4.6K 313 0
                                    

53

 
      Yayi mugun had'e fuska, tsoro da fargaba suka mamye zuciyar Aysha, yasaka yatsunsa biyu yamatse bakinta, hawaye kawai tafara zirararwa amma babu damar kuka.
    Jin yana Neman tsinke mata la66a takama tsintsiyar hannunsa tarik'e kam, yay tsaki tareda watsa mata wani mugun kallo, "ni sa'ankine ko? Miyasa raini keneman shiga tsakanina dakene?", yakuma matse bakin "zaki kuma murgud'amin wannan bakin naki maikama dana tsuntsu?".
     Aysha Na kuka da k'ok'arin janye hannunsa tashiga girgiza masa kai.
    Saida ya tabbatar taji ajikinta sannan yasaki bakin yana fad'in " fitsararriya kawai".
      Aikam saita fashe da kuka tana k'okarin tashi daga jikinsa, maidata yayi ya kwantar bisa k'irjinsa yana jan k'aramin tsaki, “ki tsaidamin wannan kukan kafin nakuma hukuntaki”.
    Da k'yar ta had'iye kukan, shikuma yatsura mata idanu yana dariya  a cank'asan ransa, yajanye hannunta data dafe bakinta dashi yana fad'in, “o, sholyn Anty meerah naga le6en baicireba dai ko?”.
       Sosai Aysha tarazana da sunan daya kirata dashi.
    Shikam baima nuna yasan miya fad'a d'inba, saima zagaya yatsansa dayakeyi bisa la66anta, Aysha tabud'e baki danufin tambayarsa ina yasan wannan sunan?. Saikawai taji bakinsa cikin nata.
     Ya salam tafad'a acikin ranta, jikinta yafara rawar mazari, yaune rana ta farko da'aka ta6a kissing nata, shikansa jikinsa tsuma yakeyi, danbai ta6a tsintar kansa a wannan yanayinba, tuni zuciyoyinsu suka k'ara k'arfin gudu, wannan yak'arama khaleel k'aimi a sabuwar duniyar daya tsinci Kansa.
      Aysha kam hawaye sunjik'e fuskarta, tsoro kuwa yazama shike tafiya da gudun jininta, sai k'ok'arin tureshi rakeyi amma takasa, mamaki yacika zuciyarta, dama haka ya khaleel yake shima?, shi baima San tanayiba, danya tsinci kansa aduniyar dabaisan haka takeba, saida ya dirji bakin Aysha San ransa sannan yacire bakinsa yana sauke numfashi, rungumeta yayi tsam ajikinsa yana shafa bayanta alamar lallashi, saboda kukan datake rera masa.
     Bayan shid'ewar wasu y'an mintuna yad'agota, tadaina kukan saidai shashsheka, kunya dukta lullu6eta, jitake kamar ta tsaga k'asa tashige, ta rumtse idanunta GAM danta kasa kallonsa..
        Murmushi yayi, yasunkuya ya sumbaci la66anta dasukayi jajur saboda punishment dasuka fuskanta a hannun boss, muryarsa can k'asan mak'oshi yace, “bud'e idonki kona k'ara........".
     Baima rufe bakiba Aysha tabud'e idonta da Sauri suka had'a ido, tayi saurin janye nata, Dan ganin yanda nashi suka canja kala, lallausan hannunsa yasaka ya tallafo fuskarta data maida gefe. Zata rufe ido yace, “bud'esu ki kalleni!”.
      Da sairi tabud'e danjin yanda yay magana adake.
     Jikin Aysha yafara rawa, harga ALLAH bazata jure kallon kwayar idanun ya khaleel ba, shima lura dahakan yasakashi sakin guntun murmushi, yajanye idanunsa daga cikin natan, “daga yau zaki kuma murgud'amin baki?”.
     Da Sauri ta girgiza kanta tana matso kwalla, gaba d'aya tsoronsa Yakuma kamata, tundaga john take tsoron maza arayuwarta.
     “dabakinki zakimin magana, banason raini”.
      Kafinma yak'arasa tace, “kayi hak'uri ya khaleel wlhy bazan sakeba, wancanma kuskurene”.
       Yanda ta marairaice fuska tana masa magana saita bashi dariya, amma ya gimtse fuska yace, “idan kika sakefa?”.
       "Wlhy ka d'auki kowane mataki".
        “kowanne matakifa kikace?”.
   “eh, wlhy Na amince”.

        "OK to shikenan, tashi ki had'amin shayin".
     Dasauri tamik'e tafara cika umarnin Oga, saidai duk kunya ta isheta saboda kayan jikinta.
      Shikam Yakuma jikin kujera ya lafe yana kallonta k'asa-k'asa, saika d'auka idanunsa arufe suke, amma duk wani motsinta akan idonsa yake, tagama tamik'a MASA mug d'in tea d'in.
      Raba hankalinsa yayi gida biyu, rabi a kallon labarai, rabi akan Aysha, yana shan shayi yayinda k'asan zuciyarsa ke shirya masa wani Abu daban.
      Aysha dai Baki yamutu, tanacan lafe cikin kujera 1seat abin duniya dukya isheta, dama duk maza haka suke da halinnan?, tana kallon ya khaleel kamar babu ruwansa Ashe Bahaka baneba, shi ko kunyama bayaji Yakama tsotse bakinta, tashafa la66anta da har yanzu suke mata zogi, hawayene Yakuma cika idonta, amma tahanasu zubowa.
           
           Ring d'in wayarsace tasakata juyawa ta kalleshi, wayar na aljihunsa yana k'ok'arin cirowa, ahankali yafurta "Momy kuma? Badai jikinba?" Dan da yamma daya shiga ya tarar da ita tanama Anty zuwairah complen cikinta da k'irjinta sun fara ciwo, saida yace, "suje asibiti" amma tace, "ad'an bari zuwa anjima tunda tasha magani, idana baidenaba saisu jed'in".
     Cikin damuwa yad'aga wayar, "ya khaleel jikin momyfa yayi tsanani", 'cewar mufeeda datayi kiran wayar'.
    Yanke wayar yayi batareda yace komaiba zai fice, Dan hankalinsa a tashe yake.
    Aysha kamar zatayi kuka tace, " jikin momynne?".
    Baiyi maganaba, amma ya jinjina mata kai yafita da hanzari..
     Kuka Aysha tafashe dashi, Dan wlhy tsoro takeji, tasan kuma tashiga cikin gida yanzu fad'a za'a mata miyasa zata baro d'akinta, batada damar shiga 6angarensu Anty Aymana kuma, dan duk mazajensu nanan, tana mamakin mugun k'udiri irinnan Momy, tarasa mita tsare mata aduniyarnan, tasan tanayin hakane Dan k'untata rayuwarsu, amma babu komai ALLAH nanan.
    Tashi tayi ta kulle k'ofar falon, tadawo ta kwanta saman doguwar kujera, kallo takeyi a tsorace dajiran dawowar ya khaleel, amma har 2pm babu alamarsa, kashe TVn tayi dama bata fahimtar komai, takwashi wayoyinsa da lap-top tanufi d'akinta, bata yarda yau tayi zaman wahala da tsoro irinna jiyaba, saita d'auro alwala tazo taita sallah da karatun alkur'ani, wannan yad'auke hankalinta har tayi sallar asubahi sannan tazame a wajen ta kwanta.

CIKI DA GASKIYA......!!Where stories live. Discover now