64

5K 338 0
                                    

64

      Iya dai gurzuwa bakin Aysha ya gurzu wajen ya khaleel, Dan harda bak'ar mugunta yahad'a wajen kissing nata, saida ya tabbatar ta jigatu sannan yasaketa, cikin balla mata harara yabar wajen.
      Kuka Aysha tafashe dashi, "ALLAH saina had'aka da baffa nace giya kakesha, wataranama Baka kwana agida".
       Wandonsa ya ida cirewa, sannan yad'ago idanu ya kalleta, "k! Bakinki baya mutuwa ko?, aikam yau zaki tabbatar giyar nakesha d'in", zuwa yayi yasakama k'ofar key, baibi takantaba yashige toilet.
      Aysha tak'arasa jikin k'ofar tana jijjigawa, wai nufinta tagudu kafin yafito, amma ina ya kulle k'ofar ya cire key d'in, dawowatayi tana Neman key d'in, bata ganiba.
     Rasa yanda zatayi tai, sai kwarar da hawaye takeyi, tasan inhar yafito kashinta yabushe, dukda akan gaskiyarta take, aiba k'arya tayiba, warin giyar yakeyi.
      Tana nan tsaye tana sak'a wasik'ar jakai yafito sanye da rigar wanka, kallo d'aya yamata tana tsaye ya d'auke kai, babu ko kunya yacire rigar wankan yazauna zir dashi.
    Da sauri Aysha tasaka hannu tarufe fuskarta gaba d'aya, bakinsa yata6e, yad'auki body spry ya fesa yasaka doguwar farar riga, sallar asuba yarama.
     Saida Aysha taji alamun ya kabbara sallah tabud'e idonta, idanu tazaro waje, batareda tasan maganar ta su6uce mataba take, la'ila, harma sallah bakayiba?, tab lallai giya takai maka, hu'im, aikam tamkar agaban baffah akayi, saina fad'i komai👯‍♀.
        
     Atsanake yay sallarsa, yay addu'oi da azkar kamar yanda yasaba, tareda rok'on ubangiji gafara akan taushe hak'in lokacin sallah dayayi, bayan ya shafa yamik'e yanad'e abin sallar.
        Itadai Aysha tana tsaye kanta ak'asa, la66anta sai uban zugin azabar zafi sukeyi mata.
        Tana cikin tunaninta taji kawai anyi sama da ita, wutsil-wutsil tafara da k'afafu tana fad'in "wlhy nidai ka saukeni, ni ka saukine nace".
      Bai kulataba yajefata agado, shima ya haye, nauyin rabin jikinsa yasaki ajikinta, 🤣dak'yar Aysha ke numfashi, cikin huttai tace, " please ya khaleel wlhy kanada nauyi, karka fasamin ciki ALLAH kuwa".
         "Uhhm, mikike fad'a ina sallah d'azun". 'Yay maganar cikin d'aure face'.
     "nifa ALLAH bance komaiba, please wlhy zaka fasamin ciki".
     "yafashe mana ina ruwana, kedai bakinki bazebar rashin kunyaba ko? Wai miyasa bak'yajin maganane?".
      Tunzuro baki tayi gaba, " yo aidai kaima kasan gaskiya nafad'a, wlhy sanda kashigo warin giya kakeyi, kuma ba jiya kwalliya kaci kafitaba? ina kaje to?".
          "Kishinsa yagani k'uru-k'uru a cikin idanun Aysha, tana bashi mamaki yarinyarnan, ko kad'an bata tsoronsa, baisan miyasaba?".
    Ya dungure goshinta, tareda saka yatsansa ya d'alli bakinta, da sauri tadafe bakin tana zubar da kwallah.
        " shikenan, bakince zaki fad'ama baffah ba?, bara nahad'a da punishing d'inki saiki had'a duk kifad'a masa yamin hukunci".
     Kafin Aysha tayi wani yunk'uri ya janye hannunta...........🤫kundai san sauran basai an fad'aba.

(Wlhy ya khaleel yacika wayo, shidai kawai yace yakwaso damuwarsa a club zai sauke kan Aysha, amma yake dojewa😂).

______________________________

         Islands uk

   Hankali tashe Anty glory keta safa da marwa da waya a hannu, su Lola sunyi cirko-cirko kowanne fuska da damuwa, Lyn tayi k'arfin halin cewa, "shin wai Anty glo..... Mima yakai Moxies 9ja yanzu?, bayan kuma anfad'a masa anakama Anty Ruth a 9ja cikin wannan week d'in".
         " hum Lyn bakisan taurin kai da izza irinna moxies ba, shi yad'auki kowa wawa, ranar Saturday fa saida nasanar masa yahak'ura da zuwa 9ja, saboda jami'an tsaro suna farautarmu, ankama Alhaji bishasha da yaransa, hardama Lazarus, yanzu hakama Neman alhaji barau modibbo sukeyi, amma sai cemin yayi su sukaso, shifa birthday d'in joy k'awarsa zaije, nabashi shawara yabi mata kud'in jirgi tazo nan saimuyi amma dayake munafukine saiya zare jiki yatafi bansaniba, yamin k'aryan zaije America ".
       " yanzu haka cocaine yasiya yatafi da ita a6oye dankar musani, mai kwakwalwar kifi kawai".
          "Happy tace, " ALLAH ya k'ara masa, ni dama su tarwatsa Kansa da bullet jaki kawai".
        "Besi tayi dariya tana fad'in amma happy ked'in muguwace".
      Serah da Queen dai basuce komaiba.
        Anty glo ta zabga tsaki, " nifa Inda zasu kasheshin daidai kenan, kunsan bakin Moxies tamkar bututun mai yake, dayaji wahala wlhy tonamana asiri zaiyi".
       Sudukansu kallonta sukeyi a tsorace, Lola tace Mo.....ka cucemu wlhy, Anty yakamata kikira ko Anty kubra kisanarma, kokuma Anty Grass".
     "Hakane Lola kema kinzo da shawara".
      Grass tafara kira amma baijeba, tamaida akalar kiran kan kubra, bugu biyu tad'aga, bayan sun gaisa ta kwashe komai ta sanarma kubra.
      Hankalin kubra yayi masifar tashi, Dan itama jiya dak'yar tasha, wata mota taita binta abaya, shin wanene kemusu tsinci d'ai-d'aine haka?, kiran hajia khaltum tayi itama ta fad'a mata".
         ''Duk hatsabibancin hajia khaltum matsoraciyace, dandanan tagama rikicewa, tasaka driver yakaita gidansu ya khaleel, Dan aganinta zancen yawuce Na wayama....
     

CIKI DA GASKIYA......!!Where stories live. Discover now